Posts

Showing posts from May, 2018

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA

Image
KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA Idan kana tare da budurwa masoyiyarka, ya kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai. KAMAR HAKA Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata! Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton...

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA

Image
KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA Idan kana tare da budurwa masoyiyarka, ya kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai. KAMAR HAKA Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sa...

SALLAMA A GAREKI BURIN ZUCIYATA

Image
SALLAMA A GAREKI BURIN ZUCIYATA SALLAMA A GAREKI BURIN ZUCIYATA kisani da zarar kin buda bakinki iskar numfashinki kan bayyana, dauke da wani qamshi wanda yafi na almiski balle madarar turare,fararen haqoran ki kan haskake dausayin zuciya ta a sannanne nakanji wani sabon salon fareti da atisayen SANA DAREN QAUNARKI na zagaya jikina one after another, damuwa na gaggawar ficewa daga masarautar zuciyata ba tare da ba ta lokaci ba,na shimfida miki dardumar zinare me alamar love akan kujerar love hauki zauna kiyi zaman masoyan juna tawan, zancigaba dayimiki fifita tasoyayya ,ki jujjuya fararen idanuwanki left and right kina cikin burnin amuncin zuciyar masoyinki cike take da dakarun tsaro, KISANI MASOYIYATA zuciyata kullun qaunarki take burinta ta tadaga TUTAR SONKI ME SIFFAR SO,FARIN CIKINTA SHINE NAZAMA GWARZO JARUMIN QARNI A FAGEN SOYAYYARKI.sauka ahankali farin cikin raina Tauraruwar TAURARI WaCCE ake tsiamai maza feshe zuciyata da tartsatsin ambaliyar ka...

YADDA ZAKA SAWA FACEBOOK DINKA SECURITY TA YADDA BABU WANDA ZAI IYA HAWA ACCOUNT DINKA KODA YASAN PASSWORD DINKA

Image
Wannan sabon wani tsari ne da facebook suka bawa masu amfani da shafinsu wata dama wanda xaka kare facebook dinka ta hanyar sanya masa security shi wannan tsari yana da matukar dadi sannan kuma yana da mungun hadari domin kuma dakayi active na wannan tsarin to facebook xasu turoma da text wanda yake dauke da security wannan security to shine abu mai muhimmanci wanda da shine idan kayi login na account din to xa,a umar ceka kasa pin dinka to dole saikasa wannan security sannan xai bude to ka ga kwa babu dama wani yahau fb dinka domin idan yahau xasu umarci yasa pin to matsalar sa kuma shine idan har ka manta wannan security da suka baka to kuma ta karema domin babu dama kahau fb dinka saide yanxu koda ka manta paswod din idan kahau wata operar kayi login to xasuyi text xuwa number ka da new security to sai kaje kasahi sannan ya bude to baride mu fara bayanin kaje facebook dinka ta opera ka budeshi sannan kayi chan kasa xakaga inda aka rubuta (SETTING & PRIV...

DALILAN DA YASA NA KORI RAHAMA SADAU

Image
shugaba kungiyar wakan fina-finan Hausa na shiyya Arewa, guda cikin mawakan da suka fara waka a masana’antar shirya finafinan Hausa, shahararren mawakin da ya rere wakar Sangaya Sangandale da sauran wakokin da har yanzu taurauwar su ke haskawa a tsakanin masu sha’awar fina-finan Hausa. A tattaunawarsa da wakilinmu Sharfuddeen Baba a Kano, Musbahu Ahmad ya yi tsokaci kan halin da wakoki da mawaka suke ciki a yanzu, sannan kuma ya bayyana dalilansu na kafa Kungiyar mawakan irin ta farko Ga dai yadda tattaunawar ta kasance Bari mu fara jin wanda muke tare dashi? Alhamdulillahi ni sunana Musbahu M Ahmad Fadawa mai karatu takaitaccen tarihin rayuwar ka? An haifeni a unguwar Gwammaja dake Karamar Hukumar Dala a Jihar Kano, nayi karatun firamare da sakandire duk anan Kano, sannan nayi Tahfiz Alqur’an a Jihar Bauchi, sai kuma karin ilimi da naje Kasar Maleshiya inda na karanta International House Ko ya Musbahu ya tsinci kansa a harkar waka Ita harkar wakoki kasan komai...

ABUBUWAN DA MASOYA BA SA SO ALOKACIN DA SU KE HIRA

Image
Da yawan masoya na Æ™orafi kan masoyansu duk da cewa matsalolin na da yawa amma zan É—an yi duba akan wasu daga ciki. Matsalar farko ita ce, wani namijin ya tsani jira yayin da ya je zance wajen budurwarsa, wannan daÉ—ewar tana saka masa Æ™una cikin zuciya koda kuwa ya tawo tare da farin ciki; wasu mazan suna kasa jurewa sai su kiran hakan da wulaÆ™anci. Yana da kyau ‘yan uwana mata da su yi haÆ™uri, su rage yawan jinkiri a lokacin da masoyansu suka zo domin faranta musu, don wata ta san zai zo, maimakon ta shirya tun kafin ya zo a a! Sai bayan ya zo zata fara shiryawa. Wata ma a lokacin za ta shiga wanka, sai ya gama É“ata lokacinsa idan yana da wani uzirin nasa ma sai ya haÆ™ura ala dole tunda kin É“ata masa lokacin da ya gama lissafa abubuwan da zai yi a wannan ranar. Sai dai kawai ya danne zuciyarsa ya nuna miki hakan babu damuwa saboda yana son ki. Ita kuwa ta yi ta washe baki babu wadda yake so sama da ke kuma ba za ki canja ba. Ki sani a duk lokacin da ya ...

KALAMAN SOYAYYA MASU RATSA ZUCIYAR MASOYA

Image
ANNURIN RAINA JIGON RAYUWA NA QUEEN FATIMA ZAHRA da kyalli a cikin zuciyata ba zan iya rayuwa daidai da minti dayaba ba tare da ke ba saboda kece kadai a rayuwata ina sonki Ina kaunar ki gimbiya ta kece masoyiyata ta hakika a cikin wan nan duniyar, ina sonki na ne har abada ko alama ba zan iya mantawa da keba saboda cigaba da kaunarki abune mara gushewa ina sonkine fiye da yadda nake son kaina ina sonki ne fiye da yadda kike tunani ina sonki san nan kuma a shirye nake da na mutu a kanki bani da wani abuda zan tuna a koda yau she fiye da ke kowane irin ma tsayi zan fuskanta a rayuwata koyaya jama’a zasu tsaneni, yake zuman raina koda me mutane zasu kirani To kuwa zan kara farashin soyayyata a gareki zan cigaba da sonki. Kuma zan nuna miki soyayyata a gareki tsarkakakkiya ce. nayi imani cewa soyayyarmu ta hakikace ba a binda zai sanya in daina sonki har a bada komai tsa nani komai wuya Queen Fatima zahra na kece farin cikina hakika ba rayuwa gareni idan bakya ...

YANDA ZAKAYI KIRA HAR NA TSAWON 25 MINUTES A LAYIN MTN

Image
Aha Wanan ba sabon abu bane don mutane da yawa sun jima suna more wana garabasar Abun da zakayi Shine ka sayi kati na Nera 100 sai ka ajiyesa a gefinka Sai Ka canza stari zuwa MTN BETA TALK Ta hanyar dana wana number ( *123*2*6# Ko ta hanyar Tura sako "BT" TO "131" ) Bayan Ka koma sai ka Saka Katinka A waya zasu baka 250% na kudin da kasaka aman zasu ke cere 40kobo ne duk second A MTN BETA TALK Dazara kasa katin zasu baka kautan 250 bonus wanda in zakayi kira zai daukeka tsawon minti 10 Note:: wana bonus din na stawon kwana 7 ne kawai To bayan ka cinye wana bonus da suka baka na 250 kaga kena kana da ragowan 100 ko nace 99 daga Na kuma Sai ka kara canza tsari zuwa MTN Xtrapto Ko MTN plus ta hanyar dana ( *406*1# zuwa MTN Plus *123*2*2*1# ) Zuwa MTN Xtrapro Wanda waya tsaruka suke jan 11Kobo duk second wand da zai kama 6.6per minut wanda da saura 100 zakayi kira Na staro 25mint kenam NOTE : Yanzu Kusan Wata 4 kena Canza Tsari A Mtn ...

SOYAYYA

Image
Amina Muhammad wadda aka fi sani da Amina Amal jarumar fina-finan Hausa ce da ta bar kasar Kamaru zuwa Najeriya don ta ga jarumi Adam A. Zango, don kuma ta fara yin fim, a tattaunawar da jarumar ta yi da Aminiya, ta bayyana dalilin da ya sa ta fara harkar fim, matsalolin da ta fuskanta, nasarorin da ta cim ma, soyayyarta da Adam A. Zango da kuma yadda aka kusa kashe ta a Kasuwar Bacci a Kaduna. Jarumar ta kuma bayyana cewa za ta iya sadaukar da rayuwarta don jarumi Adam A. Zango. Ga yadda hirar ta kasance: Daga farko za mu fara da jin takaitaccen tarihinki Assalamu alaikum, sunana Amina Muhammad, wacce aka fi sani da Amina Amal, an haife ni ne a kasar Kamaru, a can na girma na kuma yi karatu. An haife ni a Bamenda, Shiyyar Arewa maso Yammacin Kamaru ne, amma na girma a Douala, babba birnin kasar Kamaru. Na yi makarantar GSS a Arewa maso Yammacin Kamaru, sannan na yi sakandare ta GBS a Douala. Ga shi an haife ki a Kamaru, kin kuma girma hade da karatu a Kamaru,...

YAUNE RANAN DA ZAN BAYYANA KOMAI AKANKI

Image
YouTube 43 Zuciyarkita zama takarda, tawa ta zama bir in rubata miki shafin kauna Kizama kofa na Zano makulli, mu hadu mu bude kofar soyayyyar lambun zuciyata! Na kasa tsaye na kasa zaune a lokacin da na fara ganin ki a cikin taro , kin fita daban kaman wata daren sha biyar! Ya madarar zuciyata, ki zamo ciminti in zamo bulo mu gina gidan Quana a filin soyayya.Watau yau da na tashi, sai na ga rana ta taso ta haske nan din nan amma duk haskenta ba kai hasken fuskar da haske zuciyata,domin ni a zuciyata Hasken fuskar abun quana ta yafi duk hasken raina Ki zama petur na zama inji mu hadu mutaa da lantarkin qaunaya shiba ta na baki filin zuciyata ki shuka aduk wani lungun da sako bushiyar so a kauna don mu sami inuwar da zamu zaunamuyi soyayya. Kece madubi abar dubawata duk safiya, kin zamo min tamkar fetur a mota, rayuwata bake tamkr lami ce ya rabin raina Ke ce makwarariyar madarar zuciyata, wadda da na sha za ta haska ka zuciyata ta yi fari. Rayuwata babu ke ...

MUHIMMAN HANYOYIN DA AKE KARUWA DA GOOGLE

Image
duk wani mai shiga Yanar Gizo yasan yadda Kamfanin Google da kuma amfanin su gareshi Jama’a da dama ba sun san wannan Kamfanin Amma akwai irin shirye shirye da Kamfanin ya bullo dasu na karuwar Yan Adam wanda ba kowa ne yasan dasu ba Misali Google Adsense----->>> Wannan wani Tsari ne wanda Kafanin na Google suka fito da shi domin masu bude shafuka a yanar gizo su samu damar samun kudi ta hanyar talla Zaka iya samun Kudi a duk inda kake daga kamfanin Google muddan zaka iya dagewa da rubuce rubuce. Nasan mai karatu zaice ya za’ayi daga Nayi rubutu Google kawai su cire kudi su bani.... Amsar wannan tambayar itace Google baza su biyaka Sisi dan kayi rubutu ba amma zasuyi saka talla a shafinka wanda ta wannan hanyar ne zasu biyaka kudi wanda kuma ya dan ganta da yawan mutanen da ke shiga shafin ka Shawara Idan kai marubuci ne wannan wata hanya ce da zata taimaka maka sossai wajen karin hanyar samun kudi domin kuwa jama’a da dama nan gida Najeriya da waje s...

YANDA ZAKAYI KIRA HAR NA TSAWON 25 MINUTES A LAYIN MTN

Image
Aha Wanan ba sabon abu bane don mutane da yawa sun jima suna more wana garabasar Abun da zakayi Shine ka sayi kati na Nera 100 sai ka ajiyesa a gefinka Sai Ka canza stari zuwa MTN BETA TALK Ta hanyar dana wana number ( *123*2*6# Ko ta hanyar Tura sako "BT" TO "131" ) Bayan Ka koma sai ka Saka Katinka A waya zasu baka 250% na kudin da kasaka aman zasu ke cere 40kobo ne duk second A MTN BETA TALK Dazara kasa katin zasu baka kautan 250 bonus wanda in zakayi kira zai daukeka tsawon minti 10 Note:: wana bonus din na stawon kwana 7 ne kawai To bayan ka cinye wana bonus da suka baka na 250 kaga kena kana da ragowan 100 ko nace 99 daga Na kuma Sai ka kara canza tsari zuwa MTN Xtrapto Ko MTN plus ta hanyar dana ( *406*1# zuwa MTN Plus *123*2*2*1# ) Zuwa MTN Xtrapro Wanda waya tsaruka suke jan 11Kobo duk second wand da zai kama 6.6per minut wanda da saura 100 zakayi kira Na staro 25mint kenam NOTE : Yanzu Kusan Wata 4 kena Canza Tsari A Mtn Kaut...

AN BAYAR DA BELIN SHEKARAU

Image
Wata babbar kotu a Kano ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar bayan da aka gurfanar da shi tare da wasu mutum biyu bisa zargin halatta kudin haram. Hukumar EFCC ta gurfanar da Malam Ibrahim Shekarau ne tare da Tsohon Ministan harkokin waje Aminu Wali da kuma tsohon Kwamishinan Ayyuka na Kano Mansur Ahmed. Duka mutanen uku sun musanta tuhumce-tuhumce shida da aka yi musu da suka hada da karbar kudi daga jam'iyyar PDP a lokacin zaben 2015 duk da cewa sun san kudin ba ta halattacciyar hanya suka fito ba. Bayan sauraron duka bangarorin biyu, Mai shari'a Zainab Abubakar Bagi ta babbar kotu da ke unguwar Gyadi-gyadi a birnin Kano, ta bayar da belinsu a kan naira miliyan 100. Wannan tuhuma na zuwa ne kwanaki kadan bayan hirar da Malam Shekarau, wanda dan takarar shugaban kasa ne a PDP ya yi da BBC, inda ya caccaki gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari. Magoya bayansa sun ce siyasa ce ta sa aka kama shi, amma gwamnatin ta sha musanta zargin hakon 'yan adawa a sh...

ANDRES INIESTA YA KOMA JAPAN DA TATA LEDA

Image
Shahararren dan wasan Barcelona Andres Iniesta ya ce ya yi biris da tayin da wadansu kungiyoyi suka yi masa kafin ya amince ya koma kungiyar Vissel Kobe. Dan wasan mai shekara 34 ya koma kungiyar da ke cikin rukuni na daya a kwallon kafar Japan ne bayan ya bar Barca, inda ya shafe shekara 22 yana taka leda. "Kungiyoyi da dama sun yi zawarcina," in ji dan wasan kasar Spaniyar wanda rahotanni ke cewa zai karbi albashin dala miliyan 30 a kowace shekara. "Na zabi zuwa Vissel Kobe ne saboda kungiya ce da nake sha'awa." Iniesta ya yi kukan barin Barcelona Barcelona ta dauki kofin La Liga na bana Ya kara da cewa Kuma an yarda da ni a matsayina na dan wasa - wannan ya kasance wani babban dalili." Wanda ya mallaki kungiyar Kobe, Hiroshi Mikitani, ya ce Iniesta zai karfafa kungiyar kuma zai taimaka wa 'yan wasa masu tasowa. Ya ce: "Na tuna salon tunanin Iniesta da shugabanci da kuma kwayoyin halitarsa na gado za su bayar da kwarin gwi...

RAYUWARMASOYA

Image
Haske kan bayyana a dausayin zuciya a yayin da duhu ke gaggawar ficewa daga gare ta ba tare da ba ta lokaci ba Kafin zuciya ta kafa tutar samun nasarar cafke ragamar son wanda take so, za ka same ta ne tsundum cikin duhu mai tsanani sakamakon rashin samun mai yayyafa mata feshin sinadarin so a gonar ruhi. Ruhin dan-adam yana kasancewa ne cikin wani irin yanayi na kwadayin samun mai kula da shi a kowanne lokaci, wannan dalilin ne ya sa zuciya ke tsananin son duk mai kyautata mata da kuma kin duk mai takura mata Kasancewar zuciya ita ce tubalin ruhi sannan kuma na'urar dake kimtsa soye- soyen ruhi, sannan kuma ma'adanar sirri, tana kasancewa ne a cikin wani irin yanayi mai hasken gaske da zarar ruhi ya sami abin da yake muradi Tsananin hasken zuciya yana tasiri matuka dan kuwa har fuska tana iya bayyanawa da zarar ka ga wadda ke cikin shaukin so nan take za ka iya ganewa.Duban masoya  a lokacin da masoya biyu suka kasance tare akwai wani irin satar k...