YADDA ZAKA SAWA FACEBOOK DINKA SECURITY TA YADDA BABU WANDA ZAI IYA HAWA ACCOUNT DINKA KODA YASAN PASSWORD DINKA



Wannan sabon wani tsari ne da facebook suka bawa
masu amfani da shafinsu wata dama wanda xaka
kare facebook dinka ta hanyar sanya masa security
shi wannan tsari yana da matukar dadi sannan kuma
yana da mungun hadari domin kuma dakayi active na
wannan tsarin to facebook xasu turoma da text
wanda yake dauke da security wannan security to
shine abu mai muhimmanci wanda da shine idan kayi
login na account din to xa,a umar ceka kasa pin dinka
to dole saikasa wannan security sannan xai bude to
ka ga kwa babu dama wani yahau fb dinka domin idan
yahau
xasu umarci yasa pin to matsalar sa kuma shine idan
har ka manta
wannan security da suka baka to kuma ta karema
domin babu dama kahau fb dinka saide yanxu koda
ka manta paswod din idan kahau wata operar kayi
login to xasuyi text xuwa
number ka da new security to sai kaje kasahi sannan
ya bude to baride mu fara bayanin kaje facebook
dinka ta opera ka budeshi sannan kayi chan kasa
xakaga inda aka rubuta
(SETTING & PRIVACY)
to saika shiga nan idan ya bude Zakaga abubuwa A
Jere Kamar Haka
(GENARAL)
(SECURITY)
(PRIVESY
(TIMELINE & TAGGING)
(BLOCKING)
(NOTIFICATION)
(TEXT MESSAGING)
.
To Kawai Saika Shiga SECURITY Idanya Bude To
Zakuga kai tsaye ya bude muku wuri kamar haka inda
Idan Kuka Lura Zakuga Jerin Sunaye Guda 3 Uku Na
Farko
( 1= Text message login Code Enable
2= Login Notification code .. Enable
3= Login Aproval ON .. Enable)
To Anan Abinda Ake Bukata Shine Duka Anason Sai
Mun Maida Enable ta koma Deable Tashin Farko
Domin Saita na tsakiya domin shiyafi saukin saiti
watoEmail Notification login
Code kawai saika dann kalmar Enable inda zakaga
nan take ta canja kanta daka enable zuwa kalmar
Disable
Amfanin saita wannan kuwa shine Aduk lokacin da
wani hatsa bibi yayi yunkurin hawa Facebook dinka
tonan take Facebook zasu sanar dakai ta hanyar
sakon message zuwa Akwatin email dinka Suma
sauran su
(Text message login code
da
Login Aproval)
to suma haka xaka musu wato ka maidasu dan
enable xuwa denable
idan kayi haka shikkenan duk lokacin da wani yayi
kokarin hawa account
dinka to xasu sanar dakai cewa xa a hau facebook
dinka da opera kaxa da waya kaxa kuma a time kasa
sannana xasu turoma da wani new security domin ka
yi amfani dashi kuma ko kaine xakahau fb din naka a
wata wayar to sai sun ma hakan,

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

KALAMAN SOYAYYA MASU RATSA ZUCIYAR MASOYA

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA