KALAMAN SOYAYYA MASU RATSA ZUCIYAR MASOYA



ANNURIN
RAINA JIGON RAYUWA NA QUEEN
FATIMA ZAHRA da kyalli a cikin zuciyata ba zan iya
rayuwa daidai da minti dayaba ba tare da ke ba
saboda kece kadai a rayuwata ina sonki Ina kaunar ki
gimbiya ta kece masoyiyata ta hakika a cikin wan nan
duniyar, ina sonki na ne har abada ko alama ba zan
iya mantawa da keba saboda cigaba da kaunarki
abune mara gushewa ina sonkine
fiye da yadda nake son kaina ina sonki ne fiye da
yadda kike tunani ina sonki san nan kuma a shirye
nake da na mutu a kanki bani da wani abuda zan tuna
a koda yau
she fiye da ke kowane irin ma tsayi zan fuskanta a
rayuwata koyaya
jama’a zasu tsaneni, yake zuman raina koda me
mutane zasu kirani
To kuwa zan kara farashin soyayyata a gareki zan
cigaba da sonki. Kuma zan nuna miki soyayyata a
gareki
tsarkakakkiya ce. nayi imani cewa soyayyarmu ta
hakikace ba a binda zai sanya in daina sonki har a
bada komai tsa nani komai wuya Queen Fatima zahra
na kece farin cikina hakika ba rayuwa gareni idan
bakya
kusadani duk na damu yaxanyi da rayuwata jinina ya
riga ya gaurayu da naki Ilove you Queen fatima
zahrat shi da soyayyar dake cikin zuciyar Mace.
Soyayyar Mace
Idan har kaine wanda zuciyarta ta aminta da ita,
kuma tana sonka–Ina nufin so na hakika?–Ita ce zata
rinka
kakkabe ka idan kayi kura, zata rinka
kareka ko tana tunanin kaine baka da gaskiya, sannan
zata aminta da
dukkan kalamanka ko da kuwa kullum karya ce kake
shirya Mata. Bazata damu da dukkan abubuwan da
kake mata ba, bazata damu da cewar kawayenta
kullum na fadi
mata Wannan bai cancanta ba bazata damu da
adadin lokutan da kake kokarin katse dukkan wata
alaka a tsakanin ku ba, zata kasance tana iya bakin
kokarinta tare da mallaka maka dukkan zuciyarta,
kuma kullum kokarinta ya zamana ta mallaki taka
zuciyar koda kuwa kai kana daukarta a matsayin
Wacce ko me zata yi bata kai masayin ka bata
zuciyarka ba
Wannan fa itace Soyayyar Mace Tana zama ne na
tsawan lokaci, cikin yarda da kuma sadaukarwa a ko
wane hali Babbar matsalar a nan shine, Burin su
Namiji ya rinka yi
masu irin wannan Son. Ka tsaya ka tambayi ko wace
maceIna nufin ko wace ce, shin ya take so wanda
take
so ya Sota, da yanayin yadda take so ya kasance
Amsarta zata kasance kamar haka Ina so ya kasance
mai nustuwa da dattako, mai son wasa da kuma iya
soyayya, mai saurin
fahimya kuma wayayye, mai son addini ga wasu ke
nan sannan abinda yafi dukkan su, ya zamo mai bani
kulawa a ko wane lokaci. Ina son wanda zai kakki
kwayar ido na ya fadi min ina da kyau kuma na yi
mashi. Ina son namiji mai juriya
idan na bata mashi rai ko wani ya bata mashi, wanda
zai kawo iyayen shi don kulla zumunci da nawa,
wanda ke son Yara, wanda zai rinka taya ni gyaran
gida da wanke wanke ba tare da na ce yayi ba.
Sannan
idan yana da kyau da fasalin jiki kuma yana da kudi
masu yawa, yana da tarin kadarori. To irin haka zan
so ya so ni Ameen To ‘yar uwata kanwata, yayata,
diyata, ko kuma tamkar uwata, ina so in sanar maki
cewatunanin samun irin
Wannan soyayyar da dukkan yanayin
shigaskiya abune mai matukar wuya. Maganar gaskiya
ke nan. Zan kara mai maita maki—hakan bazata taba
faruwa ba ba tsumi babu dubara. Saboda ita soyayyar
Namiji a cikin
zuciyat shi ba wai irin soyayyar dake cikin zuciyar
Mace ba ce Ka ki rikitar da kanki, ki fahimce ni—ba
wai ina cewa ko maza basu iya yin hakan ba, ko basu
da cikakkar zuciyar da zasu so ki so tsantsa, a’a. Ni
kawai abinda nike so ki fahimta shine ita soyayyar
Namiji daban ce tana da sauki
a wajen shi, ba wani dogon tunani mai wahalar da
zuciyar shi, sannan zan iya cewa zata iya zama da
yanayin wuya kafin ya saba da ita.
Bari dai na d’an yi maki karin bayani: Namiji idan yace
yana sonki bawai zaki sa ranki zai rinka kiranki a waya
duk bayan rabin awa ba don sanar dake yadda sonki
ya karu karfe 5:30 na safe ba kamar yadda yake
sonki da karfe 5:00, mintuna talatin da suka wuce
bazai zauna kullum a
kusa dake idan mijin ki ne yana gyara maki gashinki
ko yana tayaki tsifa ba Ita soyayyar shi kawai
Soyayya ce, ku,a kiyi tunani. Kawai banbanci ne
tsakanin soyayyar da
mace kewa namiji da irin wacce take samu daga gare
shi. Musamman yadda na fahimta cewa, mata sun fi
son abinda zuciyar su ta kawata masu akan namiji
amma ba namijin da ya da ce da su ba. Taya zaki yi
tsammanin zai soki yadda kike son shi Amma ya zak

Comments

  1. https://mynovels.com.ng/gidan-uncle/

    https://mynovels.com.ng/kalaman-soyayya-masu-dadi/

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA