Posts

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA

Image
KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA Idan kana tare da budurwa masoyiyarka, ya kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai. KAMAR HAKA Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata! Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton...

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA

Image
KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA Idan kana tare da budurwa masoyiyarka, ya kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai. KAMAR HAKA Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sa...

SALLAMA A GAREKI BURIN ZUCIYATA

Image
SALLAMA A GAREKI BURIN ZUCIYATA SALLAMA A GAREKI BURIN ZUCIYATA kisani da zarar kin buda bakinki iskar numfashinki kan bayyana, dauke da wani qamshi wanda yafi na almiski balle madarar turare,fararen haqoran ki kan haskake dausayin zuciya ta a sannanne nakanji wani sabon salon fareti da atisayen SANA DAREN QAUNARKI na zagaya jikina one after another, damuwa na gaggawar ficewa daga masarautar zuciyata ba tare da ba ta lokaci ba,na shimfida miki dardumar zinare me alamar love akan kujerar love hauki zauna kiyi zaman masoyan juna tawan, zancigaba dayimiki fifita tasoyayya ,ki jujjuya fararen idanuwanki left and right kina cikin burnin amuncin zuciyar masoyinki cike take da dakarun tsaro, KISANI MASOYIYATA zuciyata kullun qaunarki take burinta ta tadaga TUTAR SONKI ME SIFFAR SO,FARIN CIKINTA SHINE NAZAMA GWARZO JARUMIN QARNI A FAGEN SOYAYYARKI.sauka ahankali farin cikin raina Tauraruwar TAURARI WaCCE ake tsiamai maza feshe zuciyata da tartsatsin ambaliyar ka...

YADDA ZAKA SAWA FACEBOOK DINKA SECURITY TA YADDA BABU WANDA ZAI IYA HAWA ACCOUNT DINKA KODA YASAN PASSWORD DINKA

Image
Wannan sabon wani tsari ne da facebook suka bawa masu amfani da shafinsu wata dama wanda xaka kare facebook dinka ta hanyar sanya masa security shi wannan tsari yana da matukar dadi sannan kuma yana da mungun hadari domin kuma dakayi active na wannan tsarin to facebook xasu turoma da text wanda yake dauke da security wannan security to shine abu mai muhimmanci wanda da shine idan kayi login na account din to xa,a umar ceka kasa pin dinka to dole saikasa wannan security sannan xai bude to ka ga kwa babu dama wani yahau fb dinka domin idan yahau xasu umarci yasa pin to matsalar sa kuma shine idan har ka manta wannan security da suka baka to kuma ta karema domin babu dama kahau fb dinka saide yanxu koda ka manta paswod din idan kahau wata operar kayi login to xasuyi text xuwa number ka da new security to sai kaje kasahi sannan ya bude to baride mu fara bayanin kaje facebook dinka ta opera ka budeshi sannan kayi chan kasa xakaga inda aka rubuta (SETTING & PRIV...

DALILAN DA YASA NA KORI RAHAMA SADAU

Image
shugaba kungiyar wakan fina-finan Hausa na shiyya Arewa, guda cikin mawakan da suka fara waka a masana’antar shirya finafinan Hausa, shahararren mawakin da ya rere wakar Sangaya Sangandale da sauran wakokin da har yanzu taurauwar su ke haskawa a tsakanin masu sha’awar fina-finan Hausa. A tattaunawarsa da wakilinmu Sharfuddeen Baba a Kano, Musbahu Ahmad ya yi tsokaci kan halin da wakoki da mawaka suke ciki a yanzu, sannan kuma ya bayyana dalilansu na kafa Kungiyar mawakan irin ta farko Ga dai yadda tattaunawar ta kasance Bari mu fara jin wanda muke tare dashi? Alhamdulillahi ni sunana Musbahu M Ahmad Fadawa mai karatu takaitaccen tarihin rayuwar ka? An haifeni a unguwar Gwammaja dake Karamar Hukumar Dala a Jihar Kano, nayi karatun firamare da sakandire duk anan Kano, sannan nayi Tahfiz Alqur’an a Jihar Bauchi, sai kuma karin ilimi da naje Kasar Maleshiya inda na karanta International House Ko ya Musbahu ya tsinci kansa a harkar waka Ita harkar wakoki kasan komai...

ABUBUWAN DA MASOYA BA SA SO ALOKACIN DA SU KE HIRA

Image
Da yawan masoya na ƙorafi kan masoyansu duk da cewa matsalolin na da yawa amma zan ɗan yi duba akan wasu daga ciki. Matsalar farko ita ce, wani namijin ya tsani jira yayin da ya je zance wajen budurwarsa, wannan daɗewar tana saka masa ƙuna cikin zuciya koda kuwa ya tawo tare da farin ciki; wasu mazan suna kasa jurewa sai su kiran hakan da wulaƙanci. Yana da kyau ‘yan uwana mata da su yi haƙuri, su rage yawan jinkiri a lokacin da masoyansu suka zo domin faranta musu, don wata ta san zai zo, maimakon ta shirya tun kafin ya zo a a! Sai bayan ya zo zata fara shiryawa. Wata ma a lokacin za ta shiga wanka, sai ya gama ɓata lokacinsa idan yana da wani uzirin nasa ma sai ya haƙura ala dole tunda kin ɓata masa lokacin da ya gama lissafa abubuwan da zai yi a wannan ranar. Sai dai kawai ya danne zuciyarsa ya nuna miki hakan babu damuwa saboda yana son ki. Ita kuwa ta yi ta washe baki babu wadda yake so sama da ke kuma ba za ki canja ba. Ki sani a duk lokacin da ya ...

KALAMAN SOYAYYA MASU RATSA ZUCIYAR MASOYA

Image
ANNURIN RAINA JIGON RAYUWA NA QUEEN FATIMA ZAHRA da kyalli a cikin zuciyata ba zan iya rayuwa daidai da minti dayaba ba tare da ke ba saboda kece kadai a rayuwata ina sonki Ina kaunar ki gimbiya ta kece masoyiyata ta hakika a cikin wan nan duniyar, ina sonki na ne har abada ko alama ba zan iya mantawa da keba saboda cigaba da kaunarki abune mara gushewa ina sonkine fiye da yadda nake son kaina ina sonki ne fiye da yadda kike tunani ina sonki san nan kuma a shirye nake da na mutu a kanki bani da wani abuda zan tuna a koda yau she fiye da ke kowane irin ma tsayi zan fuskanta a rayuwata koyaya jama’a zasu tsaneni, yake zuman raina koda me mutane zasu kirani To kuwa zan kara farashin soyayyata a gareki zan cigaba da sonki. Kuma zan nuna miki soyayyata a gareki tsarkakakkiya ce. nayi imani cewa soyayyarmu ta hakikace ba a binda zai sanya in daina sonki har a bada komai tsa nani komai wuya Queen Fatima zahra na kece farin cikina hakika ba rayuwa gareni idan bakya ...